Tinubu ya umarce ni in riƙa faɗin gaskiya – Idris Daga Idris Umar, Zariya Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce...
Kotun Shari’ar Muslunci a Bauchi ta umarci jami’an tsaro su kamo mata malamin nan Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi saboda gaza halartar zaman Kotun a yau....