Shugaban hukumar yaƙi da cin-hanci ta ICPC, Dakta Musa Adamu Aliyu ya ce ba lalle sai an kafa kotuna na musamman ba don sauraron shari’un cin-hanci...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta (ICPC) a ranar Alhamis ta gurfanar da Farfesa Dibu Ojerinde, tsohon magatakardar hukumar shirya jarabawar...