Gwamnatin Najeriya ta ce jami’an tsaron ƙasar za su haɗa gwiwar domin soma yin dirar mikiya kan mutanen da ke sanya dala ta yi tsada. Wannan...
Jam’iyyar PDP ta sha alwashin hukunta tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike da wasu ’ya’yanta kan yi mata zagon ƙasa a zaɓen 2023. Da yake amsa...
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christoper Musa ya ce rundunar tsaro za ta hukunta duk wanda ta samu da hannu a harin da jirgin soji a ƙauyen...
Kotun Majistare ta Minna ta yanke wa wani korarren Sufeto na ƴan sanda mai suna Yahaya Mohammed hukuncin ɗaurin shekaru biyu a gidan yari bisa samunsa da laifin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta ce daga yanzu za ta hukunta jami’anta da ke da alaƙa da jami’an gwamnati da aka kama suna gudanar da...
A ranar Alhamis ɗin da ta gabata ne babban bankin Najeriya, CBN, ya sha alwashin hukunta duk wani banki na kasuwanci da aka samu yana tara...