Tag: Hukunci
-
Yadda Sarkin Farisa ya yanke hukuncin feɗe fatar alƙali da ransa
Wannan wani zane na karni na 16, dake nuna fatar jikin wani alƙali da yayi rashin daraja, me suna Sisamnes, a shekara ta 500BC. Sisamnes ya kasance alƙali mai cin hanci da rashawa a lokacin Cambyses ll a Farisa. An gano cewa ya karbi cin hanci a kotu kuma ya yanke hukuncin da bai dace…