Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta yaba wa Kotun ƙoli bisa jajircewarta wajen tabbatar da adalci wajen tabbatar da zaɓen Gwamna Abba Yusuf a matsayin...
Kotun Ƙolin Najeriya ta ce ranar Juma’ar nan za ta yanke hukunci kan zaɓen gwamnan Jihar Kano tsakanin Abba Kabir Yusuf na NNPP da Nasiru Yusuf...
Kotun ƙolin Amurka ta amince za ta yanke hukunci cewa ko ya dace a hana tsohon shugaban ƙasar Donald Trump tsayawa takarar shugaban ƙasar. Jihohi biyu...
Lauyoyin shugaban Najeriyar za su yi ƙoƙarin shigar da cikakkiyar hujja nan ba da jimawa ba domin samun damar yin muhawara kan duk wani sassauci kafin...
Mai shari’a Ibironke Harrison na wata babbar kotun jihar Legas ta yanke wa ɗan sanda ASP Drambi Vandi hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe lauya, Barista Bolanle...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce alƙalan kotun da suka gudanar da shari’ar zaɓen gwamnan jihar sun yi kuskure a hukuncin...
Kamfanin dillancin labarai na Anadolu ya bayar da rahoton a ranar Juma’a cewa, an yanke wa wani ɗan ƙasar Turkiya da ya yi gudun hijira zuwa...
Daga Ibraheem El-Tafseer Jagoran addini na ƙasar Iran Ayatullah Ali Khamenei ya bayyana a yau Asabar cewa ya zama wajibi mutanen da suka wulaƙanta Al-ƙur’ani mai...
Kotun hukunta masu laifuka da cin zarafin cikin gida da ke Ikeja ta yanke wa wani mai fenti, Sunday Ajibade, hukuncin ɗaurin rai-da-rai a gidan yari...
Kotun ɗaukaka ƙara ta ajiye hukunci a ƙarar da jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) da ɗan takararta Salisu Yushau suka shigar na neman Alhassan Doguwa...