Mun shirya tsaf domin shiga wannan zaɓe amma kuma muna sara ne muna duba bakin gatarinmu. A yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen gudanar da...
Ƙananan hukumomin Nangere, Fika da Potiskum a jihar Yobe a ranar Juma’a sun ce sun kashe sama da Naira miliyan 299.1 wajen gudanar da ayyukan raya...
Gwamnatin Jihar Yobe ta ɗage dokar hana hawa babura a Yobe ta Gabas, yankin da ya ƙunshi ƙananan hukumomi bakwai a jihar. Ɗagewar ta soma aiki...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi ne ke jagorantar takwaransa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu da ƙuri’u sama da 1,000 a...
Daga Shafaatu Dauda,Kano Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da ɓullar cutar da ke sarƙafe numfashi ta diphtheria a ƙananan hukumomi 13 na jihar. Wannan na zuwa...