Tag: Hukumar tsaro
-
Yadda jami’an DSS suka harbe matashi a taron siyasa a Gombe
Jami’in hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ya harbe wani matashi mai suna Auwal Hassan dan shekaru 30 a duniya, a wani gangamin yaƙin neman zaɓen jam’iyyar APC a ranar lahadi a garin Bojude da ke ƙaramar hukumar Kwami a jihar Gombe. Wanda aka harba, ya bi sahun sauran mutanen ƙauyen, inda suka fito domin…