Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu mutane biyu bisa zargin shirin auren jinsi a jihar. Kwamandan Hisbah, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ne ya bayyana...
Daga Shafaatu DAUDA, Kano Dakarun hukumar Hisbah na jihar Kano masu hani ga munanan aiyuka, da kuma yin nuni ga kyakkyawa, a daren jiya ne su...