Tag: Hukumar Ƙwadago ta ƙasa
-
Hukumar ‘yan Sanda sun gargaɗi NLC kan zanga-zangar da suka shirya yi
Muƙaddashin babban sufeton ‘yan sandan Najeriya, IGP Kayode Adeolu Egbetokun ya bayyana damuwa kan zanga-zangar da ƙungiyoyin ƙwadago suka shirya yi, inda ya yi gargaɗin cewa ‘yan sanda ba za su lamunci duk wani abu da zai kawo rikici ba. KU KUMA KARANTA: Jirgin sama mai sauƙar ungulu ya faɗo a Legas Sanarwar da kakakin…