Jami’an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), sun cafke wani kaso mai tsoka na hodar ‘methamphetamine’ da aka ɓoye a cikin...
Rundunar jirgin saman Murtala Muhammed (MMA), da Hukumar Kwastam ta Najeriya, NCS, ta ƙwace fakitin ƙwayar tramadol 23 tare da kuɗin harajin DPV, wanda kuɗinsu ya...
Osilamah Braimah, Daraktan Hukumar Kare Muhalli ta Abuja, (AEPB), ya ce hukumar ba ta samu wani farin ciki ba na rufe kasuwar Garki, Abuja ranar Juma’a....
Hukumar kula da aikin ‘yan sanda (PSC) , ta amince da biyan albashin ma’aikatan ‘yan sanda na shekarar 2021/2022 waɗanda suka wuce kwalejojin ‘yan sanda da...
Hukumar Kwastam ta bodar Semé a Najeriya ta ce ta kama fakiti 553 na tabar wiwi da kuɗinsu ya kai Naira miliyan 10, tare da kama...
Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar kwastam ta ƙasa (NCS), CSC Abdullahi Aliyu Maiwada, ya kai ziyarar girmamawa a babban ofishin kamfanin Neptune Network Nigeria Limited,...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi, NDLEA, ta kama wani matashi ɗan shekara 34 ɗan asalin ƙasar Suriname mai suna Dadda Lorenzo Harvy Albert da...
Shugaban Hukumar ta kwastam Kanal Hameed Ibrahim Ali mai ritaya ya bada umarnin nada CSC Maiwada bayan duba nagarta da kuma iya aikinsa shekara da shekaru...
Hukumar kula matasa masu yiwa ƙasa hidima (NYSC) ta biya kuɗin inshora ga dangin wani ɗan bautar ƙasa mai suna Omale Victor mai lambar jihar EB/21A/1487,...
Ana dai zargin Alasan Ado Doguwan ne da amfani da bindiga ya harbi mutane, inda wasu da yawa suka rasa rayukansu har lahira, wasu kuma suka...