Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta saki tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdul’aziz Yari, bayan amsa tambayoyin Naira Biliyan 45 na zaɓen...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta ceto rayuka 26 da dukiyoyi da kuɗinsu ya kai Naira miliyan 17 daga ɓarkewar gobara 22 da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), reshen jihar Kaduna, a ranar Alhamis, ta ce jami’anta sun kama wasu mutane 420 da ake...
Daga Haruna Yusuf Hukumar bayar da agajin gaggawa ta tarayya ta yi gargaɗin cewa jihohin da ke kewaye da babban birnin tarayya za su fuskanci iska...
A ranar talata ne Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Ta’annati (EFCC), ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, na tsawon sa’o’i...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta (ICPC) a ranar Alhamis ta gurfanar da Farfesa Dibu Ojerinde, tsohon magatakardar hukumar shirya jarabawar...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, (NAFDAC), a ranar Larabar da ta gabata, ta rufe wata masana’anta ta ‘Baban Aisha’ (mai sana’ar samar...
Rundunar haɗin gwiwa mai yaƙi da sharar gida a birnin Kano ta ce ta kwashe sama da Tireloli 400 na sharar gida a cikin kwanaki uku...
Aƙalla jami’an makarantu 20 ne da ake zargin suna taimakawa da badaƙalar cin hanci da rashawa. Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta Afrika ta Yamma, (WAEC),...
Hukumar NDLEA ta ƙwato miyagun ƙwayoyi masu nauyin kilogiram 390 a jihohin Kano, Kaduna, Borno da Oyo a samamen da ta kai tsakanin 30 ga watan...