Jami’an hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) sun kama wasu mutane 28 da ake zargi da damfarar yanar gizo a...
Hukumar Kwastam ta filin jirgin sama na Murtala Muhammad na Hukumar Kwastam ta Najeriya, (NCS), ta kama wasu kayayyaki da ake zargin busassun Kifaye ne na...
A ranar Laraba ne hukumar babban birnin tarayya, Abuja (FCTA), ta bayyana shirin rusa gidaje da gine-gine na haramtattun gidaje kusan 500 a Dutsen-Garki, gundumar Apo,...
Daga Nusaiba Hussaini Hukumar kula da masu yi wa ƙasa hidima (NYSC) ta yi ƙira ga ‘yan Najeriya da su yi watsi da wani faifan bidiyo...
Hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON) ta kammala jigilar maniyyatan Najeriya da suka fito daga jihar Kaduna guda 298 ɗaya daga jihar Bauchi da jami’an hukumar 16....
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta jihar Kano tana da buhu 116 da ake kyautata zaton na tabar wiwi ne...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), ta ɗauki sabbin jami’ai 2,428 da ake sa ran za su fara horo daga ranar...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA a jihar Nasarawa ta kama wasu mutane biyu ɗauke da wani abu mai nauyin kilogiram...
Hukumar ci gaban al’umma ta Zamfara, (CSDA), a ranar Laraba ta horar da mutane 886 da suka ci gajiyar COVID-19 Action na Farfaɗo da Tattalin Arziƙi...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA) a ranar Larabar da ta gabata ta karɓi ‘yan Najeriya 146 da suka maƙale daga birnin Yamai na...