Sabon Shugaban hukumar alhazai ta Jihar Kaduna, Salihu Abubakar, ya roƙi limamai su taimaka wajen wayar da kan maniyyata su ƙoƙarta cika kuɗin kujera Hajji bana...
Hukumar Kula da filayen Jiragen sama ta Ƙasa (FAAN) ta haramta amfani da jakar tafiye-tafiye da aka fi sani da Ghana Must Go ga matafiya masu...
Hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS, ta kama Fiddausi Musa Ahmadu, mai shekaru 23, bayan ta yi barazanar kashe kanta tare da kashe duk waɗanda...
Hukumar tsaro ta ‘Nigerian Security and Civil Defence Corp’ (NSCDC) a jihar Gombe ta gabatar da wasu mutane takwas da ta kamo da ake zargin suna...
A ranar Alhamis ne rundunar haɗin guiwa ta hukumar babban birnin tarayya, (FCTA), ta murƙushe wasu babura sama da 470 da aka kama bisa laifin aikata...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeria (NDLEA) a ranar Laraba a Owerri ta tabbatar da kashe jami’anta biyu tare da wasu jami’an tsaro...
Hukumar NYSC ta ce tana aiki tare da jami’an tsaro domin ganin an sako wasu ‘yan masu yi wa ƙasa hidima guda takwas, waɗanda aka yi...
A jiya ne kwamandan babban birnin tarayya Abuja na hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC), Olusola Odumosu, ya kai ziyarar ban girma ga muƙaddashin Sufeto...
Jami’an tsaron ‘Civil Defence’ na Najeriya reshen jihar Osun, a ranar Juma’a, sun gurfanar da wani matashi ɗan shekaru 40 a duniya bisa zarginsa da karɓan...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC a jihar Kwara ta gurfanar da wasu maza biyu Idowu Yahaya (39) da John Balogun (49) da ake zargi...