Ƙasashen Waje4 months ago
Paul Alexander, majinyacin da ke numfashi da huhun ƙarfe ya mutu
Paul Alexander ya rasu ranar Litinin yana da shekaru 78, a cewar wata sanarwa da ɗan’uwansa, Philip Alexander, ya fitar ta kafar sada zumunta. Paul Alexander,...