Manchester City ta lashe Firimiyar Ingila sau huɗu a jere Manchester City ta lashe Gasar Firimiyar Ingila bayan ta lallasa West Ham da ci 3-1 a...
Sojojin Nijar huɗu sun mutu a wani samame da wasu mahara ɗauke da makamai suka kai kusa da kan iyakar Nijeriya, kamar yadda gidan talabijin ɗin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta damƙe wasu mashahuran ɓarayin POS da wayar salula su huɗu a ƙaramar hukumar Kazaure da ke jihar Jigawa. Kakakin rundunar ‘yan sandan...
Isra’ila ta amince ta dinga dakata kai hare-hare cikin Gaza na tsawon awa huɗu a kowace rana don bai wa mutane damar tserewa daga yaƙin, a...
Gwamnatin jihar Kano ta tuhumi tsohon babban jami’i kuma manajan darakta na kamfanin samar da noma na jihar, (KASCO), Bala Muhammad Inuwa, da Ɗansa tare da...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Sakkwato ta tabbatar da harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a ƙauyen Giyawa da ke ƙaramar hukumar Goronyo a yankin...
Wata kotun majistare da ke Owerri ƙarƙashin jagorancin Barista Uche Stella Chukwu ta bayar da umarnin ɗaure wasu mutane huɗu bayan sun amsa laifin yin luwaɗi...
Rundunar sojojin Najeriya ta ɗaya da ke Kaduna ta ce dakarunta sun ceto wasu mutane huɗu da aka yi garkuwa da su tare da lalata sansanonin...
Mutane huɗu ne suka rasa rayukansu sakamakon wani hatsarin mota da ya auku a babbar hanyar Ibadan zuwa Oyo a ranar Asabar. Wasu da dama kuma...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, ta ce Kwamishinan zaɓe na Adamawa da aka dakatar, (REC) Yunusa Ari, ya ɓace ɓat ba a san...