Tag: Hijira
-
Ƙananan yara da ke gudun hijira a Chadi na fama da cutar yunwa – MSF
Ƙungiyar likitoci ta duniya, wato Medecins Sans Frontiere ta ce dubban yara ƙanana waɗanda iyayensu suka tsere daga Sudan zuwa Chadi sakamakon rikicin da ake tsakanin rundunar sojin ƙasar da dakarun kai ɗaukin gaggawa na rundunar RSF suna fama da matsanancin matsalar ƙarancin abinci mai gina jiki. Chadi ce ta sauke adadin ‘yan gudun hijira…