Mahara ɗauke da muggan makamai sun kai hari kan hedikwatar ’yan sanda da ke Jihar Adamawa. Rugugin luguden harbe-harben maharan a cikin dare ya jefa mazauna...
Wata babbar gobara ta tashi a hedikwatar ‘yan sanda a birnin Ismailia na ƙasar Masar a ranar Litinin, 2 ga watan Oktoba, inda ta raunata aƙalla...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta yi martani kan labarin nan da ya bazu a ranar Litinin cewa jami’anta sun yi kutse a hedkwatar babban...