Tag: Hattara

  • Ayi hattara da ‘hukumar EFCC na bogi’ – EFCC

    Ayi hattara da ‘hukumar EFCC na bogi’ – EFCC

    Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa ta gargaɗi ‘yan Najeriya game da sanarwar ‘damfara’ da wasu marasa gaskiya suka yi ta hannun hukumar EFCC na ƙarya. Faɗakarwar zamba na iya kasancewa ta hanyar ƙiraye-ƙirayen ƙarya da aka ce ta fito ne daga teburin taimakon hukumar. Kakakin ta, Wilson…