NIMET ta yi hasashen ambaliyar ruwa a Kano Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya NIMET ta gargaɗi al’ummar Jihar Kano kan yiwuwar samun ambaliyar ruwa a ƙananan...
Bayan buɗe madatsar ruwan Lagdo na ƙasar Kamaru, gwamnatin tarayya ta ce za a fuskanci ambaliyar ruwa mai tsanani a wasu jihohi nan da kwanaki bakwai...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen cewa za a kwashe kwanaki uku ana samun gajimare, ruwan sama da kuma tsawa a faɗin...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya, (NiMet), ta yi hasashen cewa za a yi gajimare da tsawa na kwanaki uku daga ranar Juma’a zuwa Lahadi. Halin...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NiMet, ta yi hasashen samun hasken rana da gajimare daga ranar Litinin zuwa Laraba a faɗin kasar. An fitar da...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen samun hasken rana da gajimare daga ranar Lahadi zuwa Talata a faɗin ƙasar. Hasashen yanayi na...