Wasu da ake kyautata zaton ɓarayi ne sun lalata kayan watsa labarai da wasu kayayyaki masu daraja a gidan rediyon jihar Kogi, da ke Ochaja. An...
Gwamnatin Kogi a ranar Asabar ce wasu ‘yan bindiga sun kai wa ayarin motocin Gwamna Yahaya Bello hari a kan babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja. Ta...
Jami’ar Jihar Filato, (PLASU), ta ce jami’an tsaronta sun daƙile wani hari da ‘yan bindiga suka kai harabar jami’ar a daren ranar Talata. Hukumar makarantar ta...
‘Yan ta’adda sun kaima tawagar jami’an EFCC, waɗanda ke bakin aikin sa ido a zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisun tarayya farmaki a ranar Asabar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta tabbatar da cewa mutane biyar sun samu raunuka daban-daban a wani hari da mayaƙan Boko Haram suka haɗa kai a...
A shekarar 1978, majagabam kiɗan Afrobeats, Fela Anikulapo Kuti, ya auri mata 27 a rana ɗaya, wannan ba abin mamaki bane ga waɗanda suka san rayuwa...
Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, ta ce wasu ‘yan bindiga sun kai hari ofishinta da ke ƙaramar hukumar Enugu ta kudu, yayin da...
A ranar asabar ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a babbar kotun jihar Imo, da ke ƙaramar hukumar Orlu a jihar. An ce maharan sun...
‘Yan ta’addan masu yin yadda sukeso a dajin Funtua ta jihar Katsina, a daren Asabar sun kai farmaki wani masallaci inda suka kwashe masu bauta waɗanda...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba da safiyar Juma’a, sun kai hari a wani masallaci da ke Ughelli a jihar Delta,...