‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mata da ‘ya’ya biyu na ɗan majalisar dokokin jihar Kwara mai wakiltar mazaɓar Ipaiye/Malete/Olooru a ƙaramar hukumar Moro. Jaridar Daily...
Mahara sun kai farmaki kan jama’a a kasuwar Didango da ke ƙaramar Karim Lamiɗo da ke Jihar Taraba. Wani mazaunin garin, Yakubu Adamu ya shaida wa...
Ƙungiyoyin ‘yan awaren da ke da rinjayen TUAREG sun faɗa a ranar Asabar cewa sun yi mummunar asara kan sojojin Mali a wani hari da suka...
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya bayyana a matsayin miyagu kuma dabbanci ne da aka ruwaito cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe masu ibada a...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kaduna a ranar asabar ɗin da ta gabata ta tabbatar da kashe mutane bakwai a lokacin da suke gudanar da sallah...
Magajin garin Sergei Sobyanin ya ce jami’an tsaron sama sun harbo jirgin maras matuƙi tare da tarkacen sa ya faɗa a cibiyar Expo na birnin. Wannan...
Sojojin Syria 23 ne suka mutu yayin da wasu 10 suka samu raunuka da sanyin safiyar Juma’a, bayan da mayaƙan IS da ke da’awar kafa daular...
Daga Ibraheem El-Tafseer Faransa ta musanta zargin karya dokar sararin samaniya da sojojin mulki a Nijar suka zarge ta da yi. Sojin Nijar sun zargi Faransa...
Daga Ibraheem El-Tafseer Sojojin sun yi zargin cewa Faransa ta haɗa baki da wasu ‘yan Nijar domin ta yi amfani da ƙarfin soji wajen kuɓutar da...
Wani ɗan ƙunar baƙin wake a Mogadishu babban birnin ƙasar Somaliya a ranar litinin ya kashe sojoji aƙalla 13 tare da raunata wasu aƙalla 20 a...