Daga Ibraheem El-Tafseer ‘Yan tawayen Houthi sun kai wa tankar man Birtaniya da ke wucewa ta tekun Maliya hari da makami mai linzami.Rahotonnin sun ce akwai...
Wasu mahara ɗauke da makamai sun kai hari a wani sansanin soji da ke ƙauyen Nahuta a Jihar Katsina, inda suka fatattaki sojoji suka ƙona motocinsu,...
Adadin waɗanda suka mutu a hare-haren da aka kai a ƙarshen mako a jihar Filato ya ƙaru zuwa 113, in ji wani jami’i a ranar Litinin,...
Mahara ɗauke da muggan makamai sun kai hari kan hedikwatar ’yan sanda da ke Jihar Adamawa. Rugugin luguden harbe-harben maharan a cikin dare ya jefa mazauna...
Aƙalla Falasɗinawa 15 Isra’ila ta kashe a harin da ta kai Khan Younis da ke kudancin Gaza, da kuma sansanin ‘yan gudun hijira na Nuseirat, kamar...
Isra’ila ta amince ta dinga dakata kai hare-hare cikin Gaza na tsawon awa huɗu a kowace rana don bai wa mutane damar tserewa daga yaƙin, a...
Fiye da mutum 20 ne suka mutu ranar Lahadi bayan wani hari da aka kai ta sama ya sauka kan wata kasuwa a Khartoum, babban birnin...
Hukumomi a Gaza sun ce Isra’ila ta kai wani harin sama kan motocin asibiti inda mutane da dama suka mutu, a cewar Ma’aikatar Lafiya ta Falasɗinu....
A wani samame na sahihanci da suka kai kan ‘yan ta’addan da ke jihar Sakkwato, sojojin runduna ta 8 ta Garrison sun tarwatsa ‘yan bindigan a ƙauyen Tukandu,...
Harin da Isra’ila ta kai a Cocin Saint Porphyrius Greek Orthodox a Gaza ya kashe mata a ƙalla biyu sannan ya jikkata fararen-hula da dama, kamar...