Wani harin haɗin-gwiwa na Amurka da Birtaniya ya kashe mutum biyu a Yemen Sojojin Amurka da na Birtaniya sun sanar cewa sun kai hare-hare kan mayaƙan...
’Yan acaɓa sun kai hari ofishin ’yan sanda a Legas Wasu ’yan acaba ɗauke da muggan makamai sun kai farmaki ofishin ’yan sanda na yankin Ipaja...
Ƙasashen duniya sun yi ƙira ga Isra’ila da ta taƙaita ayyukanta a birnin Rafah da ke kan iyaka da kudancin ƙasar, inda miliyoyin ‘yan gudun hijira...
Amurka ta yi gargaɗin cewa idan Isra’ila ta zaɓi ɗaukar fansa ta hanyar soji kan harin ramuwar gayya da Iran ta kai mata, to Amurka ba...
Daga Ibraheem El-Tafseer Iran ta bayyana cewa ta ƙaddamar da hare-hare kan Isra’ila ta hanyar amfani makaman roka da kuma jirage marasa matuƙa. Wata sanarwa daga...
A wata sanarwa da rundunar sojin Nijar ta fitar, ta bayyana mutuwar sojoji 6 sakamakon wani harin bam a kusa da kan iyakar Nijar da Mali...
Fararen-hula aƙalla 15 ne suka mutu sannan biyu suka jikkata a wani harin “ta’addanci” da aka kai a cocin Katolika da ke arewacin Burkina Faso ranar...
Isra’ila ta kai hari a wani matsugunin ƙungiyar agaji ta Doctors Without Borders (MSF) a Gaza da aka yi wa ƙawanya, inda ta kashe aƙalla mutane...
Sama da mutum 100 Isra’ila ta kashe a hare-haren da ta kai a birnin Rafah da ke kudancin Gaza, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na WAFA...
Rundunar sojin Amurka ta ce dakarunta sun ƙaddamar da jerin hare-hare ta sama a wasu yankuna na Syria da Iraki domin yin ramuwar gayya kan kisan...