Aƙalla ɗalibai biyu na wata makarantar sakandare da ba a bayyana ba da ke unguwar Gwarinpa a Abuja, an yi zargin jami’an hukumar tsaro ta NSCDC ya harbe...
Faɗa ya ɓarke a wasu yankuna a kan babbar hanyar Legas zuwa Ikorodu a jihar Legas, kan karancin kuɗin sabbin Naira da kuma wahalhalun da manufar...