Ministan Tsaron Isra’ila Yoav Gallant ya ce Tel Aviv a shirye take ta “zafafa” hare-haren da take kaiwa Gaza idan aka gaza cimma nasarar amincewa da...
Amurka da Birtaniya sun kashe aƙalla mutum 11 tare da jikkata 14 a wasu hare-hare da aka kai a yammacin ƙasar Yemen, kamar yadda kakakin gwamnatin...
Firai Ministan Isra’ila ya faɗa a ranar Lahadi cewa, yuwuwar tsagaita wuta a yaƙin da ƙasarsa ke yi da mayaƙan Hamas zai jinkirta kai hari ta...
Al’umomin garuruwan yammacin Zariya sun koka kan hauhawar hare-haren ‘yan-bindiga a yankin da su ka ce kullum sai an kashe musu mutane kuma a sace wasu...
Sojojin Amurka da na Birtaniya sun kai hare-hare a yankunan ‘yan tawayen Houthi na Yemen, inda suka yi amfani da jiragen ruwan yaƙi wurin harba makamai...
Sojojin Amurka sun ce sun kai hare-hare ta sama a wurare biyu da sojin juyin-juya-hali na Iran ke amfani da su a Syria. A wata sanarwa...
Hukumar tsaro ta farin kaya, (SSS), a ranar Alhamis a Abuja, ta gargaɗi jama’a da su yi taka-tsan-tsan da hare-haren ‘yan ta’adda a yayin da suke...