Tag: Harbo
-
Chaina ta harba sabon kumbon da ya kai tauraron ɗan’adam mai sansano nesa zuwa samaniya
Chaina ta ce ta harba kumbon Long March 2D mai ɗaukar kaya, wanda ya kai tauraron ɗan’adam mai fasahar sansano nesa zuwa sararin samaniya. An harba kumbon da ƙarfe 7:45 na safe (agogon Beijing) daga cibiyar Ƙaddamar da Kumbo ta Xichang, wadda ke gundumar Sichuan da ke kudu maso yammacin ƙasar. Kumbon ya aika da…
-
Rasha ta harbo jiragen Yukiren marasa matuƙa 31 a yankunan kan iyaka
Dakarun ƙasar Rasha a ranar Laraba sun ce an daƙile harin jiragen yaƙin Yukiren da dama a cikin dare a yankunan da ke kusa da kan iyaka. Wani bincike na Burtaniya ya nuna cewa sojojin na Moscow sun kuma harbo ɗaya daga cikin jiragen yaƙinsu a watan da ya gabata. Ma’aikatar tsaro a birnin Moscow,…