Tag: Harbe
-
‘Yan bindiga sun harbe ɗan sanda a lokacin da yake saduwa da budurwar sa a daji
Wani ɗan sanda mai suna Judas Chiloane, ya rasa ransa a lokacin da ya je tsaka da yin jima’i da masoyiyarsa a wani daji a yankin Mpumalanga na ƙasar Afirka ta Kudu. A cewar kafar sadarwa ta Harare a ranar Alhamis, wasu ‘yan bindiga daɗi sun harbe ɗan sandan har sau biyu a kujerar baya…
-
Yadda sojoji suka harbe yaro ɗan shekara 15, da ɗan adaidaita a Legas
A baya-bayan nan dai wani bala’i ya afku a jihar Legas yayin da ake zargin sojoji da ke aiki da rundunar ‘Operation MESA’ sun harbe wani yaro ɗan shekara 15 mai suna Pelumi Sulaimon da wani mai tuƙin babur mai ƙafa uku, mai suna Aloma. Kamar yadda shaidun gani da ido suka bayyana, wasu ‘yan…
-
Ya kashe mijin ƙanwarsa bisa zarginsa da bin mata
Wani mutum mai suna Iduh Hausa ya harbe sirikinsa har lahira, wato mijin ƙanwarsa, bisa zarginsa da cin amana tare da bibiyar matan banza, lamarin da ya abku a garin Umunede da ke ƙaramar hukumar Ika ta Arewa maso Gabas a jihar Delta. Lamarin wanda ya jefa al’ummar yankin cikin alhini, wata majiya ta ce…