An kashe kwamandan sojoji na wani sansanin soji da ke Sabon Garin Ɗan’Ali a ƙaramar hukumar Ɗanmusa a jihar Katsina a wani harin kwantan-ɓauna da aka...
An harbe wani mutum har lahira a lokacin da ake gwajin maganin bindiga da aka haɗa masa a jihar Bauchi. Mutumin mai shekaru 43 da wasu...
Wani ɗan Najeriya Hassan Teddy Adeyemo yana tsare a kurkukun ‘Orange County’ da ke Florida, bayan ya harbe matarsa har Lahira a daren Asabar. An ce...
Daga Nusaiba Hussaini Krystal Cascetta, wata fitacciyar ƙwararriyar likitan dabbobi a Dutsen Sinai a birnin New York, ta harbe jaririnta har lahira, sannan ta kashe kanta...
Wasu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne a ranar talata sun kai hari fadar Sarkin Minna, Umar Faruk Bahago, inda suka yi awon gaba...
A ranar Talatar da ta gabata ne wani mai tsaron lafiyarsa na soji ya harbe ƙaramin ministan ƙwadago da samar da ayyukan yi da masana’antu a...
An harbe wani babban malamin addinin Musulunci a Iran kuma wakili a Majalisar Ƙwararru mai ƙarfin iko a wata jihar arewacin ƙasar. Wata kafar yaɗa labaran...
Wasu ‘yan bindiga sun harbe wani jami’in ɗan sanda da ke aiki a hedikwatar ‘yan sanda ta Moniya da ke Ibadan, a Ibadan yayin da yake...
Daga Shafa’atu Dauda, Kano Wasu masu garkuwa da mutane domin neman kuɗin fansa sun yi awon gaba da wani ɗan kasuwa mai suna Alhaji Nasiru Na’ayya...
Wata babbar kotun Ondo da ke zamanta a Akure, a ranar Larabar da ta gabata ta umarci gwamnatin jihar Ondo da ta biya wani Oluwasegun Oluwarotimi...