Aƙalla ‘yan Isra’ila 10 ne suka jikkata a ranar Lahadi bayan an harba wani makamin roka daga zirin Gaza a wani wurin soji da ke kusa...
‘Yan sandan Isra’ila sun ce an harba rokoki da dama daga Gaza zuwa birnin Tel Aviv da yankunan da ke makwabtaka da shi. Jaridar Yedioth Ahronoth...