’Yan sanda sun kama wasu musu uku kan zargin ƙerawa kuma da sayar da makamai ba bisa ƙa’ida ba a Jihar Binuwe. Kwamishinan ’yan sandan jihar...