Tag: Haramtattu
-
Najeriya ta gano ‘haramtattun’ matatun man fetur 50 a yankin Neja Delta
Hukumomi a Najeriya a ranar Lahadi sun ce sun gano wasu haramtattun wurare 50 da ake aikin tace man fetur ba bisa ƙa’ida ba. Rear Adm. John Okeke, kakakin rundunar ‘Operation Safe Delta’ da take aiki a yankin Neja Delta mai arzikin man fetur na kasar, ya ce sojoji na ci gaba da kai hare-hare…
-
Hukumar NDLEA a Kaduna, ta tarwatsa haramtattun gidajen ƙwayoyi 13
Hukumar ya ƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa, (NDLEA), reshen jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun kama kilogiram 685.179 na haramtattun ƙwayoyi tare da tarwatsa gidajen miyagun ƙwayoyi guda 13 a Kaduna. Kwamandan hukumar ta NDLEA, Ibrahim Braji, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Najeriya a ranar Lahadin da ta gabata cewa, an kama…
-
Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kayayyaki na sama da naira biliyan ɗaya
Hukumar Kwastam ta yankin Seme na hukumar hana fasa ƙwauri ta ƙasa (NCS) ta kama wasu kayayyaki da aka kama da suka kai kimanin Naira biliyan 1.8 na harajin da ake biya (DPV) daga ranar 23 ga Janairu zuwa 8 ga Satumba 2023. Kwanturolan Hukumar Kwastam, Mista Dera Nandi, ya shaida wa manema labarai yadda…
-
Sojojin Najeriya sun lalata haramtattun wurare tace mai 36, sun kama mutane 22 a yankin Neja Delta
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun ‘Operation Delta Safe’ sun lalata haramtattun wurare tace man fetur 36 tare da kama wasu mutane 22 da ake zargin ɓarayin mai ne a cikin makonni biyu da suka gabata. Darakta mai kula da ayyukan yaɗa labarai na tsaro, Manjo janar Edward Buba, ya bayyana haka ne a yayin da…
-
Sojojin Najeriya sun lalata haramtattun hanyoyin tace mai 57, sun kama 16
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun ‘Operation Delta Safe’ (OPDS), sun lalata wuraren tace mai ta haramtacciyar hanya 57 tare da kama wasu mutane 16 da ake zargin ɓarayin mai ne a cikin makonni biyu da suka gabata. Darakta mai kula da harkokin yaɗa labarai na tsaro, Manjo Janar Musa Ɗanmadami ne ya bayyana haka a…
-
Hukumar NDLEA ta lalata haramtattun ƙwayoyi dubu 23,721 a Enugu
Hukumar yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa, (NDLEA), a ranar Laraba ta lalata kilogiram dubu 23,721.7948 na haramtattun ƙwayoyi da ta kama tsakanin shekarar 2008 zuwa 2022 a jihar Enugu. Da yake ƙona magungunan, shugaban hukumar ta NDLEA, Mohammed Marwa, ya bayar da bayanin kamar haka: hodar Iblis kilogram 21.699, Heroin 14.828kg, amphetamine 0.0618kg,…