Labarai9 months ago
Ɗage haramcin shigo da shinkafa Najeriya barazana ce garemu — In ji manoma
Ƙungiyar masu sarrafa shinkafa ta Nijeriya, wato RIMAN, ta bayyana damuwa game da matakin gwamnatin ƙasar na ɗage haramcin shigar da wasu kayayyaki daga ƙasashen waje...