Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada cewa gwamnatinsa ta kawo gagarumar gyara a hanyoyin tafiyar da gwamnati don samar da ci gaba mai inganci...
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun ‘Operation Delta Safe’ (OPDS), sun lalata wuraren tace mai ta haramtacciyar hanya 57 tare da kama wasu mutane 16 da ake...