Tag: Hanya
-
Najeriya ta samu tallafin dala biliyan 1.3 Don ƙarasa hanyar jirgin ƙasa daga Kano zuwa Nijar
Najeriya ta samo tallafin dala biliyan 1.3 domin kammala aikin layin dogo da zai haɗa Kano, birni mafi girma a arewacin Najeriya zuwa Maraɗi dake maƙwabciyar ƙasar Nijar, in ji ma’aikatar sufuri a ranar Laraba.Ana sa ran layin dogon zai ƙarfafa tattalin arziƙi da zamantakewar da ke tsakanin ƙasashen domin bunƙasa hulɗar kasuwanci da al’adu…
-
Ayyukan Hanya: Mazauna ƙauyen Sumsumma sun nuna farin cikin su kan yadda Buni ya shiga tsakani
Daga Sa’adatu Maina, Damaturu Ambaliyar ruwa ta zama ruwan dare ga al’ummar Sumsumma da ke ƙasa da kilomita 2 daga Gidan Waziri Ibrahim Damaturu, Babban Birnin Jihar Yobe. Al’ummar yankin sun sha kukan neman kai masu ɗauki har zuwa ‘yan kwanakin nan da Gwamnatin Jihar ƙarƙashin jagorancin Alhaji Mai Mala Buni, ta sanya al’ummar cikin…