Tag: Hamshaƙan
-
Tsadar rayuwa: Tinubu ya gana da hamshaƙan ‘yankasuwan Najeriya
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi wata ganawa da manyan ‘yankasuwa masu zaman kansu da wasu gwamnonin jihohin ƙasar, inda suka tattauna halin da tattalin arziƙin ƙasar ke ciki da kuma tsadar rayuwar da ‘yanƙasar ke fuskanta. Taron ya kuma tattauna kan yadda darajar kuɗin ƙasar, Naira ke faɗuwa yayin da…