Wasu ’yan bindiga sun harbe wani direba mai suna Ɗanladi Jobe sun kuma sace kuɗi naira miliyan ɗaya sannan suka yi awon gaba da wasu mutane...
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumomin yankin Valparaíso na ƙasar Chile sun ce aƙalla mutane 51 ne suka mutu sakamakon gobarar dajin da ta tashi a yankin. Shugaban...
Daga Maryam Umar Abdullahi An kashe wani mai garkuwa da mutane da aka fi sani da Janari tare da tawagarsa a hare-haren da sojojin saman Najeriya...
Ƙungiyar Hezbollah ta Lebanon a ranar Asabar ta ce ta kai hari kan sansanin sojin Isra’ila na Birket Rishe da ke kan iyakar ƙasar Lebanon da...
Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun kashe Sheikh Baba Goni Muktar Malumti, babban limamin masallacin Jumu’a na tsakiyar garin Benisheikh, hedikwatar ƙaramar hukumar Kaga...