Daga Maryam Umar Abdullahi Asusun Tallafawa Ƙananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF ya bayyana buƙatar ƙara ƙaimi wajen inganta batun kiyaye lafiya da tsaron makarantun...
A ranar Laraba ne majalisar dokokin jihar Kano ta amince da dokar kare haƙƙin yara ta jihar. An zartar da ƙudurin dokar ne bayan tattaunawa mai...