Hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON) ta kammala jigilar maniyyatan Najeriya da suka fito daga jihar Kaduna guda 298 ɗaya daga jihar Bauchi da jami’an hukumar 16....