Daga Ibraheem El-Tafseer Sha ko tsotsan ɗan yatsan hannu, wanda a turance ake ƙira da “thumb sucking” abu ne wanda mafiya yawa ake samun ƙananan yara...
Wani mutum mai matsakaicin shekaru mai suna Baby Face ya mutu a wata gobara da ake zaton ya tayar a gidansa da ke ƙaramar hukumar Oyigbo...