Biyo bayan sauya sheƙar masu gadi a rundunar sojin saman Najeriya, (NAF), babban hafsan sojin sama, (CAS), AVM Hassan Abubakar, ya amince da sake tura jami’an...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabbin manyan hafsoshin tsaron Najeriya nan take. Matakin na zuwa ne daidai lokacin da sabon shugaban ya sanar...