Tag: Haɗin kan
-
Gwamna Buni ya nemi haɗin kan jami’o’in Burtaniya uku, don bunƙasa harkar ilimi a jihar Yobe
Daga Ibraheem El-Tafseer Alhaji Mai Mala Buni, Gwamnan Jihar Yobe, ya isa ƙasar Ingila domin yin bincike da kuma amfani da ɓangarorin haɗin gwiwa don inganta harkar ilimi a jihar. Gwamna Buni zai yi tattaunawa mai mahimmanci tare da shahararrun Jami’o’i uku da suka haɗa da Jami’ar Sussex, Jami’ar York da Cibiyar Crick. Ana sa…
-
Hukumar NSCDC ta nemi haɗin kan ‘yan sanda akan rashin tsaro a Abuja
A jiya ne kwamandan babban birnin tarayya Abuja na hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC), Olusola Odumosu, ya kai ziyarar ban girma ga muƙaddashin Sufeto Janar na ‘yan sanda (IGP), Kayode Egbetokun, a Abuja, domin neman ƙarfafa haɗin gwiwarsu na yaƙi da rashin tsaro. Odumosu ya ce sun kai ziyarar ne domin tabbatar da…