Babban limamin jihar Enugu, Saeed Zulƙarnaini, ya yi ƙira ga ‘yan Najeriya da su guji zafin rai, amma su yi ƙoƙarin inganta haɗin kai da zaman...
Wani ɗan kasuwa, mai suna Dapo Olofinmakin, ya zargi mahaifiyarsa, Olufunmilayo, da tono gawar mahaifinsa, Segun, a yunkurinta na sayar da ƙadarorinsa da ke kan titin...