Tag: Haɗurra
-
Mutum biyu sun mutu, biyar sun jikkata a hatsarin mota a Ondo
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) reshen jihar Ondo ta ce mutane biyu sun mutu, yayin da wasu biyar suka samu raunuka a wani hatsarin da ya faru a daren Juma’a a unguwar Olokuta da ke kan hanyar Akure zuwa Ondo. Ezekiel Son Allah, kwamandan hukumar FRSC a jihar, ya tabbatar wa kamfanin dillancin labarai…