Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya sun sha alwashin bunƙasa harkar ilimi da fasaha da kula da lafiya da kuma ayyukan walwalar jama’a domin magance matsalar rashin tsaro...
Rundunar sojin Najeriya ta yi ƙira ga gwamnonin yankin Arewa da su bai wa sojojin dama domin kawar da ‘yan ta’adda. Babban hafsan sojin ƙasa, Taoreed...