Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnatin jihar Yobe na shirin mayar da tsohon kwale-kwalen Dufuna ya zama wurin yawon buɗe ido a jihar. A wata sanarwa da aka...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni, ya amince da sake duba kuɗaɗen da ake biya na duk wata don jinyar wankin ƙoda...
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Yobe (YOSEMA) tare da haɗin gwiwar shirin bunƙasa noma (ADP) sun ƙaddamar da rabon kayayyakin noma...
Daga Sa’adatu Maina Kamfanin sufirin jiragen sama, Al-Wadi Travel and Tours, ya ƙudiri aniyar ba da gudumawar ciyar da jihar Yobe gaba ta hanyar sufiri. Daraktan...
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar (SEMA) a ranar Laraba ta raba kayan abinci ga marasa galihu a mutane 6,800 a ƙaramar...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnatin jihar Yobe na ƙara zage damtse wajen daƙile yaɗuwar cutar mashaƙo (Diphtheria) a jihar. Babban mataimaki na musamman ga gwamnan kan harkokin...