Gwamnatin jihar Bauchi ta sake nanata shirinta na sasanta rikicin kan iyaka tsakanin al’umomin ƙaramar hukumar Itas-Gaɗau da ƙaramar hukumar Kafin-Hausa ta jihar Jigawa. A wata...
Hukumar kula da lafiya matakin farko ta jihar Bauchi, (BSPHCDA), ta tabbatar da ɓullar cutar mashaƙo (diphtheria) a ƙananan hukumomi shida na jihar. Shugaban hukumar Dakta...
Biyo bayan gargaɗin ambaliyar ruwa a ƙananan hukumomi takwas, gwamnatin jihar Bauchi ta gina sansanonin ‘yan gudun hijirar da za su kula da waɗanda bala’in ambaliyar...