Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamna Dauda Lawal ya jaddada buƙatar amfani da manyan na’urorin zamani domin yaƙi da matsalar tsaro a jihar Zamfara da ma arewacin Najeriya....
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada cewa gwamnatinsa ta kawo gagarumar gyara a hanyoyin tafiyar da gwamnati don samar da ci gaba mai inganci...
Daga Maryam Umar Abdullahi Gwamna Dauda Lawal ya ce gwamnatinsa ba za ta amince da duk wani nau’i na cin hanci da rashawa ko rashin tausayi...
Daga Ibraheem El-Tafseer A ranar Litinin ne Gwamna Dauda Lawal ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta jihar Zamfara. A wajen taron, Gwamna Dauda Lawal ya karɓi...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya rattaɓa hannu kan wata doka da za ta zaftare yawan ma’aikatun gwamnatin jihar daga 28 zuwa 16. Gwamnan ya...