Tag: Gwamnan Neja
-
Gwamnan Neja ya ba da umarnin a mari malamin addini (Bidiyo)
Gwamnan Neja ya ba da umarnin a mari malamin addini (Bidiyo) An jiyo Gwamna Mohammed Umaru Bago na jihar Neja yana ba da umarnin jami’an tsaronsa da su yi wa wani malamin addinin Islama cin mutunci a yayin bikin addu’ar Fidda’u ga matar mataimakinsa, Hajiya Zainab Yakubu Garba da ta rasu. Lamarin wanda ya auku…
-
Gwamnan Neja bai yi mana adalci ba – Hukumar Alhazai
Gwamnan Neja bai yi mana adalci ba – Hukumar Alhazai Hukumar aikin Hajji ta ƙasar watau, NAHCON ta mayar da martani kan zargin da gwamnan jihar Neja ya yi mata na rashin shirya ingantaccen aikin Hajji a bana. Hukumar ta ce gwamnan bai yi mata adalci ba idan aka yi la’akari da faɗuwar darajar kuɗin…
-
A rushe NAHCON ba ta da amfani — Gwamnan Neja
https:geo138 A rushe NAHCON ba ta da amfani — Gwamnan Neja Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya nuna rashin gamsuwarsa kan yadda Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta jagoranci shirye-shiryen aikin Hajjin bana. Gwamnan ya bayyana haka ne ga manema labarai a Saudiyya, kan yadda aka gudanar da aikin Hajjin na bana. Yadda dangantakar…
-
Gwamnan Neja ya ba da hutun kwana uku, don raba kayan rage raɗaɗi
Gwamnan jihar Neja, Umaru Baƙo, ya ayyana kwanaki uku na hutun jama’a domin ba da damar rabon kayan agajin gaggawa na naira biliyan 5.23 ga mazauna ƙananan hukumomi 25 na jihar. Yayin da yake fitar da hanyoyin raba kayayyakin, gwamnan ya yi gargaɗin cewa duk wanda ya kawo cikas a wajen raba kayan agajin zai…