Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayar da umarnin gaggauta gyara cibiyoyin kiwon lafiya guda biyu da makarantar firamare a yankin Baga da Doron Baga a ƙaramar...
A ranar Laraba ne Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya sallami matasa 19 waɗanda akasarinsu sun taso ne a matsayin marayu da marasa galihu...