Tag: Gwambe
-
Wata cuta ta ɓulla a Gwambe, ta kashe yara sama da 30
Al ‘ummar yankin ƙaramar hukumar Nafaɗa a Jihar Gwambe suna fuskantar wani yanayi mai tsoro da fargaba sakamakon ɓullar wata cuta da ta laƙume rayukan yara da matasa sama da talatin.Cutar wadda ta fara kunno kai a cikin farkon watan Fabrairun wannan shekarar da muke ciki, ta na da alamun zazzaɓi da ciwon ciki, da…
-
An kama mutum 76 masu yunƙurin auren jinsi a Gwambe
Rundunar tsaro ta Civil Defence Corp a Nijeriya ta ce ta kama aƙalla mutane 76 da ake zargi da yunƙurin yin auren jinsi a Jihar Gombe da ke arewa maso gabashin ƙasar. Mai magana da yawun rundunar reshen Jihar Gombe SC Buhari Sa’ad ne ya bayyana haka a ranar Lahadi inda ya ce sun samu…
-
An cafke jami’in gidan yari kan zargin luwaɗi da ƙaramin yaro a Gwambe
’Yan sanda a jihar Gwambe sun kama wani hafsan hukumar gidajen yari da ke aiki a garin Bajoga na ƙaramar hukumar Funakaye kan zarginsa da yin luwaɗi da wani ƙaramin yaro. Da yake gabatar da wanda ake zargin da wasu mutum 14 da ake zargi da laifuffuka daban-daban, kakakin rundunar, ASP Mahid Mu’azu Abubakar, ya…